12/30/2018
Posted by 
Tarihin Ahmad Sulaiman Kano Average ratng: 4,8/5 6906 votes
  1. Tarihin Alaramma Ahmad Sulaiman Kano
Tarihin alaramma ahmad sulaiman kanoAhmadAhmad sulaiman attorney

Tarihin Alaramma Ahmad Sulaiman Kano

An Gabatar da Wannan Takarda a Taron Kara wa Juna Sani a Kwalejin Koyar da Harkokin Kasuwanci da Tanadi da Hadin Gwiwar Sashen Share Fagen Shiga Jami’a, Dakin Taro na Biyu, Ranar 14 ga Watan Janairu, 2010, Dutse, Jigawa. Jana gana mana translation. Gabatarwa An bukaci in gabatar da mukala mai taken ‘Matakan Rubuta Littafi a Harshen Hausa’ Amma na sauya taken inda na mayar da shi ‘Matakan Rubuta Kagaggun Littattafai a Harshen Hausa’ dalilin da ya sa haka don ni marubucin littattafan kagaggun labarai ne, kuma kasancewa ta a wannan matsayi zai sa in fi watayawa in yi bayanai gwargwadon sani da fahimta da kuma binciken da na gudanar. Hakika wannan abu babba ne musamman ta kallon marrar da muke ciki a yanzu. Batun rubuta littattafan kagaggun labarai a Hausa, fage ne mai yalwar gaske da zai bukaci dogon lokaci, idan ana so a ba wa komai gamsasshen bayani bisa hakkinsa. Amma duk da haka zan kawo abin da ya samu gwargwadon iko da na lokaci. Batun da wannan takarda za ta karkata a kan sa yanzu shi ne ‘Matakan Rubuta Kagaggun Littattafai a Harshen Hausa’ Tarihin kagaggun littattafai bai dade ba sosai idan aka kwatanta da tarihin samuwar wakokin baka da kuma rubutattu. Ipc 2222 pdf design standard. Wakoki sun samu kulawa tun shigowar Musulunci kasar Hausa, da yake an yi amfani da su wajen yada addinin Musulunci, su kuwa kagaggun lattattafai sai bayan da Turawa suka shigo kasashenmu na Afrika ta Yamma ne suka fara samuwa. Visi misi ketua osis.